Jump to content

Tsoka

Daga Wiktionary

Tsoka nanufin asalin tsantsan nama Wanda ba ƙashi.

Misali

[gyarawa]
  • Tsokan ya tsage sosai.
  • Ina san tsoka zalla

fassara

  • Turanci: muscle
  • Larabci:عضلة