Tsumburewa

Daga Wiktionary

Tsumburewa About this soundTsumburewa  na nufin abu ya rage girma.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ragon Lado sai tsumburewa yake

Manazarta[gyarawa]