Jump to content

Tsutsa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]
Tsutsa a waje daya

Tsutsa About this soundTsutsa  Wani halitta ne mara ƙafa da ake samun shi a cikin rubabben abu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Naga wani mushen kaza yayi tsutsa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,103