Jump to content

Tubali

Daga Wiktionary

tubali wata abace wacce ake hadawa da ruwa da siminti, wanda bayan ya bushe ake amfani dashi wurin gina gida. kalman na nufin block a harshen turanci.