Jump to content

Tudu

Daga Wiktionary

Tudu shine abu yai doro ko fuskar ƙasa wadda ta ɗan ɗaga sama fiye da wata fuskar.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Sabon titin da akai yacika tudu sosai

Manazarta

[gyarawa]