Jump to content

Tuffa

Daga Wiktionary
Tuffa

Tuffa About this soundTuffa  Nau'in kayan marmari wanda yake kewayayyen da launin shuɗi ko kuma jawur da kintsattsen jiki. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Bishiyan Tuffa.
  • Ta gaza Tuffa.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,12
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,8