Tulu
Appearance
Tulu Tulu (help·info) Wani abune da ake yin shi da laka ana amfani dashi wajen ɗebo ruwa..[1]
- Suna jam'i. Tuluna
Misalai
[gyarawa]- Yara sunje ɗebo ruwa sun fasa tulu
Manazarta
[gyarawa]karin magana indai za'a juri zuwa dibar ruwa a rafi, watarana dole tulu zai fashe.
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,128