Jump to content

Turke

Daga Wiktionary

Turke waje ne da ake tara dabbobi ake daure su bisa wani abu da choka acikin kasa sai a daure su ajiki.

Manazarta

[gyarawa]