Jump to content

Uku

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

uku ɗayane cikin lambobin ƙirgan hausawa.

Misali

[gyarawa]
  • Ansamo biri uku.
  • Munyi sallar idi so uku kenan a garin Zariya

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: three
  • Larabci: ثلاث