User talk:Em-mustapha

Daga Wiktionary
(an turo daga User talk:M-Mustapha)
Jump to navigation Jump to search

Maraba! Da zuwa shafi tattaunawa na. Ta yaya zan taimake ka?

M Bash Ne[gyarawa]

M-Mustapha ina bukatar taimakwon ka. Domin sanin yadda zan yi editing a cikin wannan Sashi na Wikitionary? Daga: M Bash Ne

Ba damuwa M Bash Ne zan samu lokaci inyi maka bayani game da yadda ake editing sosai.. M-Mustapha (talk) 14:52, 16 Afirilu 2021 (UTC)[Mai da]

Ok Nagode sosai M-Mustapha allah ya kara daukaka da basira Ameen. M Bash Ne M Bash Ne (talk) 15:08, 16 Afirilu 2021 (UTC)[Mai da]

Uncle Bash007[gyarawa]

Aslm, M-Mustapha nagode da gyara kuma ina bukatan karin haske kan Wikitionary ni kaina. Ina fata zamu sama lokaci ka kara nuna mun. Nagode Uncle Bash007 (tattaunawa) 20:53, 9 Nuwamba 2021 (UTC)[Mai da]

Yauwa, barka da ƙoƙari Bash, babu damuwa duk sanda ka sami lokaci. Em-mustapha (tattaunawa) 21:41, 9 Nuwamba 2021 (UTC)[Mai da]