Wada

Daga Wiktionary
Gunkin wani Wada

Wada About this soundWada  Shine ƙaramin mutum wanda bai kai girman sauran mutane ba.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Matar Lado ta haifa mai Wada

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,53