Jump to content

Wadatacce

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Siffatau

[gyarawa]

Wadattace Na nufin Abu mai yawa, Fadi, Girma ko isashshe. [1]

Misali

[gyarawa]
  • Dakina wadatacce ne.
  • Muna da isasshen lokaci dazamu kammala aikin.[2]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Ample

Manazarta=

[gyarawa]