Wake
Appearance
wakeWake (help·info) wani nau'ine. Daga cikin nau'o'i ko jinsin hatsi, wanda ke da ɓari biyu da kai a tsakankanin jikin sa, ana sarrafa shi ta hanyoyi daban daban amatsayin abinci kamar amfani da shi wajen yin Alele.[1] Fassara turanci:beans
Misalai
[gyarawa]- Anyi miyan fatan Wake a gidammu
- Ina son cin biredi da wake
- An shuka wake a gonan Audu
- Wake ya yi ƙwari sai ammai feshi
- Faten wake akwai daɗi
Karin Magana
[gyarawa]- Wake ɗaya ke ɓata gari
Manazarta
[gyarawa]Wake ita wannan Kalmar ta samo asali ne daga jam'in su Waka
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,13