Jump to content

Walda

Daga Wiktionary

Walda wata irin sana'ace wacce akeyinta tahanyar sarrafa karfe akirkira kofofi da tagogi sana diyyar hada karfe da karfe da wuta.