Waliyi

Daga Wiktionary

Waliyi Mutun Wanda ake gani mai tsarki da daraja, Kuma a Addini ake ganin yardajje a wurin Ubangiji. [1]

Suna Jam'i. Waliyyai

Misalai[gyarawa]

  • Malamin waliyyi ne
  • Ana ganin siffar waliyyi atare da shi

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,153