Walwala
Appearance
Walwala Walwala (help·info) ana yin anfani da wannan kalmar domin nuna yanayin yanda mutum yake ji ajikinsa [1]
Misalai
[gyarawa]- Tana cikin walwala yau.
- Ba zan tambayi Baba yanzu ba aaboda baya cikin walwala.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Mood
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,175