Jump to content

Wanke

Daga Wiktionary

Wanke About this soundWanke  shine wanki a lokacin daya wuce,tsaftace Kaya daga dauda ko datti su koma marasa datti.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Na wanke kayana jiya
  • Na wanke takalmina dazu
  • Na wanke wando na dazu

Manazarta

[gyarawa]