Jump to content

Wasan gauta

Daga Wiktionary

Wasan gauta watau wani irin wasa na samari da ƴammata da suke yi a ƙarshen damuna.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Damuna ta wuce an gama wasan gauta sai Kuma wata shekarar

Manazarta

[gyarawa]