Jump to content

Wata-wata

Daga Wiktionary

Wata-wata About this soundWata-wata  Kalamar abun da ake aikatawa ko faruwa duk wata na lissafi. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Ana wallafa jaridar manhajar wikipedia wata-wata
  • Wata-wata ya ke zuwa Kano siyan haja.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Monthly

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174