Jump to content

Wuka

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

WukaAbout this soundWuqa  Wani ɗan karfe ne mai kaifi da ake amfani dashi wajen yanke-yanke a gida. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Wuka ta yankeni ina yanka tumatur.
  • Mahauci ya wasa wuka don yanka.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Ciki da gaskiya wuka Bata huda shi.

Manazarta

[gyarawa]

[2]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,168