Jump to content

Wurgawa

Daga Wiktionary
Dan wasa ya wurga igiya

Wurgawa dai ya kasance wata Kalmace da take nufin "throwing" a turance amma kuma a hausance hakan na nufin "Wurgawa" ko ace "Jefawa"[1]

Misali

[gyarawa]
  • Kai Ahmad wurgomin wan nan ƙwallon

Manazarta

[gyarawa]