Jump to content

Wuta

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Wuta dai wani al’amari ne ko halittace da dan Adam ya iske ta a Duniya. Kalmar wuta na iya nufin abu mai hadke wanda ke da zafi idan aka taba ko aka matsa kusa dashi wand ake kiransa da suna “Fire” a turance. Ana amfani da wuta don dafa wani abu watau girki ko kuma a masana’antu kaman wajen kira da sauransu.[1][2]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.63. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,65