Jump to content

Wutsiya

Daga Wiktionary
Wutsiyar kunama

Wutsiya About this soundWutsiya  na nufin bindi ko jela a wata hausar.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Karen Audu yanada dogon wutsiya.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Tauraruwa Mai wutsiya,ganinki ba alheri bane.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,184