Jump to content

Ya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Ya kalma ce ta nahawu wacce ta ke bayani akan lamirin Suna na namiji.

Misali

[gyarawa]
  • Ya tafi makaranta
  • Abba ya dawo gona
  • Musa ya je kasuwa
  • Ya manta jakar sa a makaranta