Jump to content

Yaba

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Aikatau

[gyarawa]

Yaba About this soundYaba  Aiki ko yanayi da ke nuna girmamawa,taya murna ga wani ko wata.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Iro ya yaba da halinta.
  • Ɗalibi an yaba masa saboda hazakae sa.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Compliment

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,48
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,33