Jump to content

Yagagge

Daga Wiktionary

Yagagge Yana nufin kaya wanda ya rabe dayawa ta hanyan amfani da abu mai kaifi.[1]

Suna jam'i. Yagaggu

Misalai

[gyarawa]
  • Yaro yasanya yagaggen riga
  • Reza tasa wando na ya zama yagagge

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,193