Yan sanda
Appearance
Yan sanda Yan sanda wasu mutane ne wanda kwamnati ke ɗauka domin karewa mutane hakkinsu da dukiyoyinsu.
Misali
[gyarawa]- Ɓarawo yashigo gidanmu munkamashi amma munkaishi gurin yan sanda.
- Ƴan sandan najeriya suna aikinsu yadda yakamata.