Jump to content

Yanbiyu

Daga Wiktionary

Yanbiyu sune yaran da aka haifa lokaci daya daga mahaifa daya.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Matar Lado ta haifi ya biyu

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,16