Jump to content

Yautai

Daga Wiktionary

Yautai About this soundYautai  wani tsuntsune wanda baya sauka a saida daddare.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yara sunje kamun yautai da daddare.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Yautai mugun tsuntsu,matsa miyarka sai yayi dare.

Manazarta

[gyarawa]