Jump to content

Yawa

Daga Wiktionary

Yawa yana nufin adadin da ya wuce a kira shi da kadan.

Misali

[gyarawa]
  • Gaskiya wannan aikin yanada yawa yawuce ɗaya.

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: population