Jump to content

Yawanci

Daga Wiktionary

Yawanci About this soundYawanci  [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yawancin Shugannin dabsukai mulki a Najeriya sojoji ne.
  • Yawancin ƴan cirani suna bin ɓarauniyar hanya don shiga turai.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Mainly

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,164