Jump to content

Yazawa

Daga Wiktionary
Yazawa mai launi ja

Hausa

[gyarawa]

Yazawa About this soundYazawa  Wani dan kayan marmari ne wanda akefi sani da cashew.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Nasha wani yazawa mai zaƙi sosai.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,24