Yi

Daga Wiktionary

Yi kalma ce da ake amfani da ita wajen bada umarni na wani abu ko kuma nuna wani abu da aka aiwatar da shi.

Misali[gyarawa]

  • zo mu yi sallah.
  • Aminu ya yi barci.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Make

Manazarta[gyarawa]