Yumbu
Appearance
Hausa
[gyarawa]Yumɓu Samfuri:errorSamfuri:Category handler Jiƙaƙƙiyar ƙasa mai ɗanko da ake amfani da ita wajen haɗa kasko da kuma bulo na gaini. [1]
Misalai
[gyarawa]- Gidan yumɓu.
- Birkila ya ƙwaɓa yumɓu.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,43