Jump to content

Zaɓe

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

zaɓe nanufin salon fitar da wanda zai ja goranci ko shugabanci.

Misali

[gyarawa]
  • Anyi Zaɓe a Legas.
  • Naga yarinyar ta zaɓi tsohon shugaban kasa.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Election
  • Larabci: الإختيار