Jump to content

Zagi

Daga Wiktionary

Zagi na nufin ashar ko Kuma wasu kalamai da ake anfani da su wajen cin mutuncin wani ko aibanta shi.

Misali

[gyarawa]
  • Yarinya ta zagan min iyaye.
  • Abdullahi ya yi ma yaran zagi nacin mutunci.

Fassara

[gyarawa]

Zagi wanda a turance ake kira da Insult.