Jump to content

Zamba

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

ZambaAbout this soundZamba  Halin yaudara, musamman ga wanda aka amincemawa.

Misalai

[gyarawa]
  • Hukumar yan sanda takama yan zamba
  • Anyi hukunci mai tsanani ga yan zamba

Karin Magana

[gyarawa]
  • Zamba cikin aminci