Zargi
Appearance
Zargi kalmace wacce idan aka fadeta ana nufin tunani ko rashin tabbas ko tuhuma.[1][2]
Misalai
[gyarawa]- Ana zargi wani dan siyasa da cin kudi
Manazarta
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- English: accusing
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.182. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,182