Zato

Daga Wiktionary

Zato About this soundZato  Na nufin tsammanin wani abu. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Lado ya gamu da adari ba zato ba tsammanin

Karin Magana[gyarawa]

  • Ana zaton wuta a makera sai gata a masaka

Manazarta[gyarawa]