Zaure
Appearance
Zaure Kalmace ta hausa wacce take nufin wani dan daki kafin cikin gida.[1][2]
Misalai
[gyarawa]- Baba yana zaure.
- Naga fari tana taɗi a zaire.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.84. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,84