Jump to content

Zawayi

Daga Wiktionary
Wani yana fama da zawayi

Zawayi ko ma ace Zawo ya kasance wata nau'in cuta ne na kashi wanda yake fita ruwa ruwa[1]

Misali

[gyarawa]
  • Gaskiya banda lafiya dan zawo nake yi

Manazarta

[gyarawa]