Zayyana

Daga Wiktionary

Zayyana About this soundZayyana  yana nufin bayani ko bada labarin yadda Abu ya faru ko ya kasance .[1] [2] [3]

Misalai[gyarawa]

  • Yan sanda sun zayyanawa Yan jarida yadda abun ya auku

Fassara[gyarawa]

Turanci:Describe

Manazarta[gyarawa]