Jump to content

Zigazigi

Daga Wiktionary

hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

ZigaZigi wani abune da makera suke amfani dashi domin hura wuta.[1][2]

Suna jam'i. Zigazigai

Misalai

[gyarawa]
  • Wutan makeri yaƙi kamawa saboda bashida zigazigi
  • Wuta naci saboda zigazigi yanabada iska sosai

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.216. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,216