zinariya
(an turo daga Zinariya)
Zinariya karfe ne mai sheki da kyalli wanda ake amfani dashi wajen ado. [1]
Misalai[gyarawa]
- Larai ta sanya agogon zinariya
- Murtala ya fara saida zinariya
Fassara[gyarawa]
English Gold
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.