zinariya
Appearance
Zinariya karfe ne mai sheki da kyalli wanda ake amfani dashi wajen ado. [1]
Misalai
[gyarawa]- Larai ta sanya agogon zinariya.
- Murtala ya fara saida zinariya.
Fassara
[gyarawa]English Gold
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.