Zindiki

Daga Wiktionary

Zindiƙi Mutun wanda ke aikata ko yarda da abin da saɓawa addininshi ko aikata abunda mutane mafi yawa suke gani ba daidai ba. [1] [2]

Suna jam'i. Zindiƙai

Misalai[gyarawa]

  • Ana zargin shi da zama zindiƙi
  • Zindiƙin Malami
  • Fassara turanci: Heretic

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,82
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,124