Ziyarta

Daga Wiktionary

Ziyarta About this soundZiyarta  na nufin zuwa wani waje musamman da a gana da wani ko wasu.[1] [2] [3]

Misalai[gyarawa]

  • Ankai hari kauyen da gwamna ya ziyarta

Fassara[gyarawa]

Turanci:Visiting

Manazarta[gyarawa]