Jump to content

Ziza

Daga Wiktionary

Ziza About this soundZiza  wani kwalliya ne da ake yiwa kayan sawa yana kara musu karko kuma.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Me aikin Ziza ya batar mun da kaya

Fassara

[gyarawa]

Turanci:Stitching

Manazarta

[gyarawa]