Jump to content

Zobe

Daga Wiktionary

Zobe About this soundZobe  Wani ƙaramun ƙarfe ne yana da rawul ana anfani dashi wajan kwalliya da ake sanyawa a danyatsa. [1]

Suna

jam'i.Zobuna

Misalai

[gyarawa]
  • Na sayi zoben azurfa.
  • Mata nasa zobe a kafa.

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: ring

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,150