Zogala
Appearance
Zogala wani ganye ne daga nau'in yayan itatu Wanda ake amfani da shi a abinci ko domin magani.[1][2]
Misali
[gyarawa]- Zogala yana ƙara jini.
- Dambun zogala akwai daɗi.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.98. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,98